Sojojin gwamnatin Siriya sun sake fafata rikici da 'yan ta'addar YPG/PKK

Sojojin gwamnatin Siriya sun sake fafata rikici da 'yan ta'addar YPG/PKK

Sojan gwamnatin Siriya 1ya sake ransa, yayinda wasu 4 suka sake samun raunuka sakamakon rikicin da suka fafata da 'yan ta'addar a ware na YPG/PKK a lardin Haseke da ke arewacin kasar.

Rahotanni sun ce rikicin ya barke saboda rufe hanyar shiga wasu yankuna da aka yi.

Rikicin da dakarun gwamnatin Siriya da 'yan ta'adda suke yi a arewacin kasar ya koma arangama.


News Source:   ()