An sanar da cewa a harin motar bam da aka kai a garin Nahri Sirac dake yankin kudancin jihar Helmand sojoji biyu sun rasa rayukansu.
Mai magan da yawun walin Helmand Ömer Zuvak ya kara da cewa wasu sojoji uku kuma sun raunana.
Kawo yanzu dai ba'a dora alhakin harin akan kowa ba.