Sojan Yukiren ya rasa rayuwarsa sakamakon taka abin fashewa a yankin Donbas

Sojan Yukiren ya rasa rayuwarsa sakamakon taka abin fashewa a yankin Donbas

An sanar da cewa taka wani abin fashewar da wani sojan Yukiren ya yi a yankin Donbas dake gabashin kasar ya yi sanadiyar rayuwarsa.

Kamar yadda rundunar sojin Yukiren din ta sanar, a yankin Donbas wani sojan kasar ya taka wani abin fashewar da aka binne karkashin kasa.

Sakamakon bata kashin da aka yi tsakanin 'yan aware masu dogaro ga Rasha suka yi da dakarun kasar sojojin Yukiren biyu da farar hula daya ya raunana a yankin.

 


News Source:   ()