Shugaba Ghani ya tattauna da ministan tsaron Amurka

Shugaba Ghani ya tattauna da ministan tsaron Amurka

Shugaban kasar Afghanistan Ashraf Ghani ya tattauna da ministan tsaron kasar Amurka Lioyd Austin akan shirin samar da zaman lafiya a kasar.

Kamar yadda fadar shugaban kasar ta sanar a ziyarar ba zata da Austin ya kai Kabul babban birnin Afghanistan ya gana da Ghani inda suka tattauana akan lamurran kasar Afganistan da kuma shirin samar da zaman lafiya.

Austin, ya baya tashin hankulan dake karuwa a kasar Afghanisatn a matsayin abin damuwa.

Shugaba Ghani ya bayyana cewa za su yi amfani da damar da aka samar a kasar don samar da zaman lafiya.

 


News Source:   ()