Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya taya ma'aikatan lafiya murnar ranarsu ta kasa da kasa.
Shugaba Erdogan ya tattauna da wasu maaikatan lafiyar kasar Turkiyya a fadar gwamnatin kasar.
A taron shugaba Erdogan ya bayyana taya dukkanin ma'aikatan fannin lafiya murnar ranarsu ta kasa da kasa.