Shugaba Erdogan ya taya ma'aikata murnar ranarsu ta kasa da kasa

Shugaba Erdogan ya taya ma'aikata murnar ranarsu ta kasa da kasa

Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya taya ma'aikata murnar ranarsu ta 1 ga watan Mayu.
A sakon da shugaba Erdogan ya yada a shafinsa ta Twitter ya bayyana cewa,

"Ina taya ku murna ranarku ta ma'aikata da hadin kai ta 1 ga watan Mayu ga dukkan 'yan uwana ma'aikata wadanda kuma suka sanya kasarmu ta ci gaba yayin aiki da gumi."

Haka kauma shuagaba Erdogan ya yada hotunan da ya dauka domin ranar ta ma'aikata.

 


News Source:   ()