Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen Rasha Mariya Zakharova ta bayyana cewa "halin da ake ciki a Afghanistan sakamakon gwajin da Amurka ta yi ne akan wannan kasa"
Zaharova ta yi bayanai kan batun Afghanistan a shafukanta na sada zumunta.
Ganin cewa halin da ake ciki a kasar "abin mamaki ne" kuma "na gaske", Zaharova ta bayyana cewa "gwajin Amurka ne a Afghanistan".
Zaharova,
"Ana ci gaba da gwabza fada tsakanin bangarorin biyu a kasar', sakamakon gwajin da Amurka ta yi a Afganistan. Duniya na kallo cikin firgici sakamakon gwajin tarihin Washington."