An sanar da cewa wadanda suka rasa rayukansu sakamakon fashewar bututun gas a jihar Huzistan dake kasar Iran mutum biyar suka jikkata
Kafar talibijin din kasar Iran ce ta sanar da cewa a garin Ahvaz an samu fashewar bututun iskar gas.
A yayinda da fashewar bututun gas din ta yi sanadiyar rushewar ginar ta kuma yi sakamakon lalacewar ginuka dake kusa.
A lamarin mutum biyar da suka jikkata hadi dfa mutun daya dake cikin mawuyacin hali.