Mutum 26 sun raunana sakamakon fashewar wani abu a wani gidan biredi a Iraki

Mutum 26 sun raunana sakamakon fashewar wani abu a wani gidan biredi a Iraki

An sanar da cewa fashewar wani abu sakamakon tsiyayar iskar gas a wani gidan biredi dake kasar Iraki mutum 26 sun raunana wadanda daga cikinsu uku sun sami munanan raunuka.

Gidan biredin dake garin Divaniye dake kasar Iraki ya rushe sakamakon karfin fahsewar.

Fashewar kuma ta haifar da hasara ga ginukan dake kusa. Tuni dai jami'ai sun fara bincike akan lamarin.

 


News Source:   ()