Mutane sama da dubu dari biyu kwalara ta kama a Yaman a shekarar bana

Mutane sama da dubu dari biyu kwalara ta kama a Yaman a shekarar bana

A watanni 10 na farkon shekarar 2020, mutane dubu 204,291 cutar kwalara ta kama a Yaman inda 53 daga ciki suka rasa rayukansu.

Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta fitar da sanarwa ta shafinta na Twitter cewa, a watanni 10 na farkon wannan shekarar mutane dubu 204,291 cutar kwalara ta kama a Yaman inda 53 daga ciki suka rasa rayukansu.

Sanarwar ta ce, ofishin WHO na Yaman na ci gaba da yaki da cutar ta kwalara.


News Source:   ()