Mutane dubu 4 suka rasa wutar lantarki saboda balan-balan da ke tashi sakamakon fadawa layukan lantarki a Kazakhstan.
An bayyana cewa wani dan kasuwar da ke zaune a Shymkent yayin tsabtace balonsa bayan tashinsa a sama ya rasa yadda zai kula da balan-balan din lamarin da ya sanya shi fadawa kan layukan wutar lantarki.
Lamarin yayi sanadiyar rasa wutar lantarkin kimanin mutane 4,000 kamar yadda cibiyar wutar lantarkin yankin ta sanar.