Ministan harkokin tsaron Turkiyya Hulusi Akar ya tattauana da babban sakatare janar na NATO Jens Stoltenberg ta wayar tarho.
Dangane ga bayanan da suka fito daga ma'aikatar tsaron kasar Turkiyya Akar da Stoltenberg sun tattauana akan ka'idoji da dokokin kungiyar NATO.