Ministan harkokin tsaron kasar Turkiyya Hulusi Akar ya tattauana da sakatare janar na NATO Jens Stoltenberg ta wayar tarho.
Akar-Stoltenberg sun tattauna akan lamurkan NATO, Siriya, Libiya da kuma lamurakn da suka shafi yankunan baki daya.
News Source: www.trt.net.tr