Ministan tsaron kasar Turkiyya Hulusi Akar ya tattauna da takwaransa na Birtaniya Ben Wallace ta wayar tarho.
A tataunawar da ministan Akar ya yi da takwaransa na Birtaniya, sun tabo lamurakan Bahar Rum, Libiya da kuma dangantakar dake tsakanin kasashen biyu.