Ministan harkokin wajen Turkiyya ya yi wa Indiya ta'aziyya

Ministan harkokin wajen Turkiyya ya yi wa Indiya ta'aziyya

Ministan harkokin wajen kasar Turkiyya Mevlüt Çavuşoğlu ya mika sakon ta'aziyya ga kasar Indiya sanadiyar rasa rayuka da aka yi sakamakon hatsarin jirgin sama a kasar.

Kamar yadda ya yada a shafinsa ta Twitter minista  Mevlüt Çavuşoğlu ya bayyana cewa,

"Muna masu mika sakon ta'aziyya ga gwamnatin Indiya ga kuma 'yan uwan wadanda suka rasa raukansu sakamakon hatsarin jirgin sama a jihar Kerala. Muna kuma fatan samaun sauki cikin gaggawa ga wadanada suka raunana."

 


News Source:   ()