Mataimakin shugaban kasar Turkiyya ya la'anci harin ta'addancin da aka kai Somaliya

Mataimakin shugaban kasar Turkiyya ya la'anci harin ta'addancin da aka kai Somaliya

Mataimakin shugaban kasar Turkiyya Fuat Oktay ya mika sakon ta'aziyya ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu a harin ta'adancin da aka kaiwa wasu ma'aikatan kanfanin Turkawa a Somaliya.

Oktay ya yada a shafinsa na sadar da zumunta da cewa,

"Ina mai mika sakon ta'aziyya ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu a harin ta'addancin da aka kaiwa ma'aikatann kanfanin Turkawa dake Somaliya/ Ina mai addu'ar samun rahamar Allah ga wadanda suka rasa rayukansu. Muna masu la'antar dun wani hari na ta'addanci"


News Source:   ()