Shugaba Nicolas Maduro ya yi jawabi ga magoya bayansa bayan da hukumomin zabe suka ayyana shi a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa da aka gudanar a birnin Caracas
Shugaban hukumar zaben kasar Elvis Amoroso, ya ce Maduro ya samu kashi 51 na kuri'un da aka kada, inda ya doke dan takarar adawa Edmundo González wanda ya samu kashi 44 cikin dari.
Sai dai bayan sanar da sakamakon zaben shugaban kasa, 'Jam'iyun adawa sun bayyana cewa dan takarar su Edmundo Gonzalez Urrutia ne ya yi nasara da kashi 70 bisa 100.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI