Ma'aikatar Tsaron kasa ta Turkiyya ta fitar da wani faifan bidiyo wanda a ciki ta bayyana tana tare da 'yan uwanta na Azabaijan a koyaushe.
Ma'aikatar ta fitar da bidiyon da ke nuna atisayen da dakarun sojinTurkiyya da na Azabaijan suka gudanar a tsakanin 28 ga Yuli da 10 ga Agustan 2020.
A bidiyon an bayyana cewar "A koyaushe muna tare da 'Yan uwanmu na Azabaijan"
An fadi cewa "Muna tare da 'yan uwanmu a koyaushe".