Kungiyoyi masu zaman kansu zasu yi wani gangami akan Masjid Al-Aksa

Kungiyoyi masu zaman kansu zasu yi wani gangami akan Masjid Al-Aksa

Kungiyoyi masu zaman kansu da suka taru akan zagayowar shekara na 53 da mamaye Kudus da Majid Al-Aksa zasu gudanar da taro mai taken "ranar sadarwar Kudus" a ranar 7 ga watan Yuni.

Kamar yadda aka sanar a ranar za'a gabatar da kafafen sadarwa dake amgfani da wutar lantarki wadanda zasu cigaba da fadakarwa akan Kudus.

"Za'a gudanar da hakan ne da manufar fadakarwa akan mamaya da kuma yin bayanai game da Kudus da Masjid Aksa"

Za'a yada taron a kafafen sadar da zumunta da kuma kafofin talabijin da radiyo.

 


News Source:   www.trt.net.tr