Kungiyar ta'addar PKK/YPG sun hallaka yara biyu a Siriya

Kungiyar ta'addar PKK/YPG sun hallaka yara biyu a Siriya

An sanar da cewa fashewar wani abin fashewa da mambobin kungiyar ta'addar PKK/YPG suka binne a gefen hanya a garin Tel Abyad dake Siriya ya yi sanadiyar rasyukan yara biyu.

Ma'aikatar tsaron kasar Turkiyya ce ta yada a shafinta ta Twitter da cewa,

"Kungiyar ta'addar PKK/YPG sun kara bayyana irin ha'incin da suke gudanarwa. A sanadiyar fashewar wani abin fashewa da suka binne a akan hanyar da farar hula ke amfani da ita a kauyen Hafiyah dake gundumar garin Tel Abyad yara biyu sun rasa rayukansu."

 


News Source:   ()