Kungiyar ta'addar DEASH sun kashe sojoji hudu a wani harin ta'addanci da suka kai a garin Kerkuk dake Iraki.
A sanarwar ta kafar yada labaran jami'an tsaron kasar Iraki ta sanar a rubuce, mambobin kungiyar ta'addar DEASH sun budewa sojoji wuta akan han yar Kerkuk.
Sakamakon hakan sojoji hudu sun rasa rayukansu inda kuma wasu hudu suka jikkata.