Kungiyar Majalisar Kasashen Musulmi ta ja kunnen Isra'ila

Kungiyar Majalisar Kasashen Musulmi ta ja kunnen Isra'ila

Kodayake an bayyana cewa wani bayani da "ayyukan wuce gona da iri da nufin lalata matsayin Isra'ila, Kudus da Harem-i Sharif", amma an fahimci cewa kalmar "matsayin Kudus da Masjid al-Haram" a cikin wannan rahoto kuskure ne da ya samo asali daga kanfanin dillancin labaran Anadolu. Gaskiyar jumlar ita ce kamar haka:

Mustafa Sentop, Shugaban Majalisar Dokokin Turkiyya (TBMM), ya bayyana cewa Kungiyar Hadin Kan Musulunci ta Majalisar Dokokin Kasashen Musulmi (ISIPAB) karkashin jagorancin Majalisar Kasar Turkiyya ta fitar da wata sanarwa inda ta la'anci tashin hankali da zaluncin da Isra'ila ke yi wa Musulman Falasdinawa.

Sentop ya yada da bayanan ISIPAB da aka wallafa cikin Ingilishi da Larabci a cikin sakon nasa a shafin Twitter. Inda ya ke cewa,

"Kudus da tsarkakkun wurarenmu muhinmmai ne a garemu. Muna ci gaba da yin Allah wadai da ayyukan ta'addanci da Isra'ila ke yi da nufin sauya matsayin Kudus da HAREM-İ SHERIF"

 


News Source:   ()