Kungiyar Hayat Ol ta kasar Turkiyya ta raba naman layya ga mubukata iayalai dubu da dari 750 dake gari Gaza.
Mai wakiltara kungiyar Hayat Ol a Gaza Ramazan Aseliyye ya bayyana cewa,
"A shirin taimakon mai taken Layya a Gaza, da aka rabawa mabukata, al'umman Gaza sun yiwa al'umman Turkiyya da gwamnatin Turkiyyar.
Isra'ila ta kasance tana mamaye Zirrin Gaza mai Falasdinawa miliyan biyu tun daga shekarar 2006.