Mai dakin shugaban kasar Turkiyya Emine Erdogan, ta yi kira da a mayar da hankalin wajen kare dumaman yanayi a fadin duniya.
Emine Erdogan, ta bayyana cewa “Duniya gidanmu ne mu duka” a sabili da haka ya kamata a dauki matakan kareta.
Ta kara da cewa "Dattin da muke fitar wa daga dakunan dafa abincinmu kar su zaba shara, ya kamata mu mayar dasu taki; ya kamata mu kare yanayi; ya kamata mu dakatar da dumaman yanayi; ya kamata mu kauda gurbatan yanayi baki data"