Kanfanin jirgin samna Buta Airways na kasar Azabaijan da ya dakatar da sufirinsa zuwa Istanbul sabili da annobar Koroya a ranar 14 ga watan Maris ya cigaba da aiki.
A ranar 18 ga watan Maris ne dai zai dawo kan aiki inda zai rinka sufuri tsakanin Jirgin Saman Istanbul na Sabiha Gokce da na Baku a ranakun Litini da Alhamis.
Kanfanin jirgin saman Buta gabanin annobar Korona ya na sintiri sau 7 a sati tskanin kasashen biyu.