Jordan da Misira sun yi maraba da matakin Amurka na cigaba da taimakawa Falasdinawa

Jordan da Misira sun yi maraba da matakin Amurka na cigaba da taimakawa Falasdinawa

Kasashen Misira da Jordan sun yi maraba da matakin da Amurka ta dauka na ci gaba da taimakawa Falasdinawa.

Kasar Amurka za ta ci gaba da taimakawa Falasdinawa ne a fannonin tattalin arziki da bayar da gudunmowa da suka hada da na tallafin Majalisar Dinkin Duniya ta (UNRWA).

Sanarwa ta bayyana cewa matakin zai rage radadin talaucin da Falasdinawa ke famna dashi wanda kuma zai kara bunkasa lamurran tattalin arzikin al’umman kasar Falasdin, kamar yadda ma’aikatar harkokin wajen kasar Misira ta sanar.


News Source:   ()