Jirgin sama mafi girma a duniya mai aiki da wutar lantarki

Jirgin sama mafi girma a duniya mai aiki da wutar lantarki

An sanar da cewa jirgin sama mafi girma a duniya mai aiki da wutar lantarki ya yi nasarar yin shawagi na farko akan tafkin Moses dake Washington babban birnin Amurka.

Jirgin da aka gwada shekarar jiya ya yi shawagin mintuna 30 inda wadnada suka kasance acikinsa matuka ne kawai.

Jirgin mai daukar mtum 9 injiminsa kanfanin magniX da hadin gwiwar kanfanin AeroTEC ne suka kera shi.

Ana shirin cewa a 'yan shekarun da ke tafe jirgin zai fara sufurin kasuwanci.

 


News Source:   www.trt.net.tr