Jariri ya tsallake rijiya da baya a wani hatsarin mota da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 10 a Ecuado
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasar ta bayyana cewa "mutane 10" sun mutu sannan kuma an kai wani jariri dan shekara daya zuwa asibiti a wata karamar hukumar Méndez, in ji hukumar, ta kara da cewa "mutane da dama" har yanzu "sun makale" a cikin motar.
Wani hatsarin mota saman hanya © Cheikh Dieng / AFPHotunan da kafafen yada labarai na cikin gida suka yada sun nuna wannan motar, ta kife, a kasan wani dutse, da kuma masu ceto da dama da ke aiki a wurin da hatsarin ya auku.
Matsalar rashin kyawun hanya na daga cikin dalilan haɗura a hanyoyin Afrika. © Daily TrustJaridar ta rawaito cewa wata yarinya mai shekaru shida ita ma ta tsira daga hatsarin, amma da munanan raunuka.
Hatsarin mota ne ke haddasa mace-mace a Ecuador.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da muKu saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI