Hukumar NASA za ta kashe dala biliyan dubu a binciken duniyar Venus

Hukumar NASA za ta kashe dala biliyan dubu a binciken duniyar Venus

Hukumar sararin samaniya ta kasar Amurka wato NASA ta sanar da shirin aika mutum-mutumi har nau’uka biyu zuwa ga duniyar Venus da zummar gudanar da bincike akan yanayinsa.

Hukumar NASA ta sanar da cewa za ta kashe kusan dala miliyan 500 domin samar da tsarukan biyu da aka yiwa lakabi da DAVINCI+ wato Binciken kwakwan akan yanayin duniyar Venus da kuma VERITAS wato Bincike akan kasa da amsa amon duniyar venus wadanda za’a gudanar a shekarar 2028 da 2030.

DAVINCI + zai  auna abubuwan da ke kunshe da daddaɗaɗɗen yanayi, na yanayin ɗabi'ar Venus don ƙarin fahimtar yadda ta samo asali, yayin da VERITAS zai zana taswirar duniyar Venus yadda take kewaya rana don ƙayyade tarihinsa.


News Source:   ()