HDL na neman kwancewa Falasdinawa zane kasuwa

HDL na neman kwancewa Falasdinawa zane kasuwa

Mai magana da yawun shugaban kasar Turkiyya Ibrahim Kalin ya kalubalanci yarjejeniyar shiryawa tsakanin Hadaddiyar Daular Larabawa HDL da Isra'ila .

Kalin ya bayyana cewa tarihi zai bayyana mugun halin wadanda suka ci amanar al'uman Falasdinawa.

Kalın ya yada a shafinsa ta Twitte akan yarjejeniyar inda ya nanata cewa,

"Ko shakka babu tarihi zai bayyana wadanda suka bijirewa tare da cin amanar gwagwarmayar Falasdinawa."

 

 


News Source:   ()