An sanar da kai harin bam da mota a Baghdad babban birnin Iraki lamarin da ya yi sanadiyar rayuwar mutum daya.
Kamar yadda kafafen yada labaran cikin gidan kasar suka rawaitoi, a harin an bayyana fara samun rasuwar mtum daya.
Dangane da kiyasi na farko, mutum 1 ya mutu sannan mutane 3 sun ji rauni a harin bam din da aka kai a Baghdad, babban birnin Iraki.
Kamar yadda kafafen yada labaran kasar suka rawaito a yankin kudu maso gabashin babban birnin kasar Baghdad a yankin Mestel wani abin fashewa ya tashi daga wata babur.
Kawo yanzu dai ba a dora alhakin harin akan kowa ba.