An jikkata mutane 8 sakamakon hari da wuka da aka kai a garin Vetlanda na kasar Swidin.
Mahukunta sun ce, an bayyana harin a matsayin na ta'addanci da yunkurin aikata kisan kai.
Firaministan Swidin Stefan Lofven ya soki harin inda ya ce, tare da hadin kan jama'a za su yaki irin wannan ta'asa.