Gurbatar yanayi ya yi sanadiyyar rayuwar mutane miliyan 1.67 a lndiya

Gurbatar yanayi ya yi sanadiyyar rayuwar mutane miliyan 1.67 a lndiya

An sanar da cewa a bara gurbatar yanayi  ya yi sanadiyyar rayuwar mutane miliyan 1.67 a kasar lndiya.

Hukumar Binciken Harkokin Kiwon Lafiya ta kasar lndiya ta sanar da cewa gurbatar yanayin ya yi sanadiyyar lalata wurare da dama. 

Dangane ga alkaluman da hukumar ta bayyana, a bara gurbatar yanayi ya yi sanadiyyar rayukan mutane miliyan 1.67 a kasar lndiya tare da sanadiyyar lalata dukiyar dala biliyan 35.8.

A yayinda binciken ke bayyana cewa yawan hasarar da aka yi sanadiyyar gurbatar yanayin ya kai kaso 1.36 cikin dari na kudaden shigar kasar, ya kuma lashe har dala biliyan 12 daga cikin kasafin kudin fannin lafiya.


News Source:   ()