An sanar da cewa a bara gurbatan yanayi ya yi sanadiyar rayuwar mutun miliyan 1.67 a kasar lndiya.
Hukumar Binciken Harkokin Kiwon Lafiya a kasar lndiya ta sanar da cewa gurbatan yanayin ta yi sanadiyar lalata wurare da dama.
Dangane ga alkaluman da hukumar ta bayyana a bara gurbatan yanayi ya yi sanadiyar rayukan mutun miliyan 1.67 a kasar lndiya tare da sanadiyar lalata dukiyar dala biliyan 35.8.
A yayinda binciken ke bayyana cewa yawan hasarar da aka yi sanadiyar gurbatan yanayin ya kai kaso 1.36 cikin darin kudaden shigar kasar , ta kuma lashe har dala biliyan 12 daga cikin kasafin kudin fannin lafiya.