Guguwa dauke da kura daga Saharar Gobi ta Koriya ta Kudu ta kunna kai kudancin kasar daga yankin gabas.
An bayyana cewa, jama'ar kasar sun rufe wuraren sana'a da gidajensu saboda kurar.
A ranar Talatar nan kurar ta illata wasu sassan China da Mongoliya.
Mutane 9 sun mutu yayin da wasu 12 suka bata a Mongoliya.
A China kuma guguwar ta shafi garuruwa 12 da suka hada Beijing Babban Birnin Kasar.