Hukumar İGoogle ta shirya wani Logo na musanman domin taya masoya murnar ranarsu ta 14 ga watan Febrairu.
Masu amfani da yanar gizo zasu ci karo da wannan sabuwar logon da ddodle ta shirya domin taya masiya zagoyowar ranarsu.
Manhajar Doodle na taya kasashe da duniya baki daya muranar muhimman ranakun tarihi, al'adu da bukukuwa murna.
A ko wace rana dai manhajar na kokarin taya wacannan ranar murna akan abinda aka ta'alaka da ranar.