Gobara ta hallaka mutum 15 a asibitin da ake jinyar masu fama da Korona a Indiya

Gobara ta hallaka mutum 15 a asibitin da ake jinyar masu fama da Korona a Indiya

Gobarar da ta kama wani asibitin da ake jinyar masu fama da kwayar cutar Korona ta yi sanadiyar rayukan mutum 15 a kasar Indiya.

A kasar Indiya da ake fama da yaki da kwayar cutar Korona an samu afkuwar gobara a wani asibiti.

A jihar Gujarat anka samu kamawar wuta a hawa na farkon wani asibitin lamarin da ya kama dukkan ginar cikin dan kankanen lokaci.

A gobarar da aka yi hasarar rayukan mutum 15 wasu 50 da suka hada da ma'aikatan asibitin an yi nasarar kubutar dasu.

 


News Source:   ()