Girgizar kasa ta sake afkuwa a Kuroshiya

An sake yin wata girgizar kasa a Zagreb, babban birnin Kuroshiya.

Hırvatistan'ın başkenti Zagreb'de bir deprem daha meydana geldi. 

A yayinda Cibiyar Kula da Girgizar Kasa ta Nahiyar Turai ta sanar da cewa girgizar kasar ta kai girman maki 6.3 Hukumar Binciken Harkokin Kasa ta Jamus wato GFZ ta bayyana cewa ta kai girman maki 6.4.

An ji girgizar kasar kuma a kasar Bosniya da Herzegovina.

An dai sami girgizar kasa daban-daban masu nauyin awo 5 shekaran jiya a kasar.


News Source:   ()