Girgizar kasa mai karfin awo 6,2 ta afku a Tsibirin Sulawesi na Indonesiya.
Hukumar Kula da Yanayi ta Indonesiya ta sanar da cewa, girgizar kasa mai karfin awo 6,2 ta afku a garin Malonguane da ke jihar kuma a karkashin kasa da zurfin kilomita 23.
A yankin Talaud na jihar Sulawesi ta Arewa an jiw motsawar kasar.
Ba a samu asarar rayuka ko dukiya ba, amma bayan afkuwar girgizar an yi gargadin yiwuwar samun Tsunami.