Girgizar kasa mai karfin awo 5,6 ta afku a kasar Chile.
Hukumar Kula da Yanayin Kasa ta Kasa ta sanar da cewa, girgizar mai karfin awo 5,6 ta afku a nisan kilomita 80 kudu maso-yamma da Caldara.
G,rg,zar ta afku a karkashin kasa da zurfin kilomita 15,10, kuma ba a bayyana ta janyo asarar rai ko dukiya ba.
An jiyo motsaway kasa a yankunan Atacama da Coquimbo kuma ba a yi gargadin yiwuwar afkuwar tsunami ba.