A jihar Miyagi dake Arewa masu Gabashin kasar Japan an samu afkuwar girgizar kasa mai girman maki 5.8.
Hukumar Kula da yanayin kasar Japan ta JMA ta sanar da cewa an samu akfuwar girgizar kasa da ya kai zurfin kilomita 50 a jihar Miyagi.
JMA ta yi fadakarwar yiwuwar afkuwar tsunami bayan afkuwar girgizar kasar mai girman maki 5,8.