FBI zata yi bincike akan fashewar da ta afku a Beirut

FBI zata yi bincike akan fashewar da ta afku a Beirut

Mai bayar da shawara akan harkokin siyasar Amurka David Hale ya bayyana cewa Hukumar Lekan Asiri ta (FBI) zata kasance daya daga cikin hukumomin da zasu gudanar da bincike akan mummunan fashewar da ta afku a Beirut.

Hale da ya kai ziyara na musanman a Lebanon ya yai sharhi akan buinciken da za'a gudanar akan fashewar da ta afku a babban birnin kasar Beirut.

Hale ya ziyarci unguwan da fashewar ta fi shafuwa, a gurin ya bayyana cewa,

"Tare da gayyatar hukumomin Lebanon Hukumar FBI zata kasance daya daga cikin hukumomin binciken kwa-kwan da zasu yi bincike akan afkuwar fashewar da aka samu a Lebanon"

 


News Source:   ()