A cewar rahotannin farko, mutane 3 sun mutu yayin da 20 suka jikkata sakamakon fashewar da ta auku a lardin Balochistan dake kasar Pakistan.
Hukumomi sun ba da rahoton cewa fashewar ta faru a kan hanya a cikin garin Ketta (Quetta).
Mutane 3 sun mutu yayin da 20 suka jikkata a fashewar.
Hukumomi na zargin cewa watakila harin kunar bakin wake ne ya haddasa fashewar.