Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, ya karbi bakoncin babban alkalin koton kolin kasar Arewacin Makedoniya Salih Murat.
A tataunawar da aka yi a bayan fage a fadar gwamnatin Vahdettin dake Uskundar a birnin Istanbul ya samu halartar shugaban kotun kolin kasar Turkiyya Zuhtu Arslan.