Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan, ya karbi bakuncin shugaban majalisar Azerbaijan Sahiba Gafarova.
Erdoğan, ya tattauna da Sahiba Gafarova a fadar gwamnatin Dolmabahçe dake birnin Santambul.
A tattaunawar da suka yi a bayan fage ya dauki kimanin mintuna 45.
A taron kuma akwai shugaban majalisar kasar Turkiyya Mustafa Şentop.