Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya jagoranci gudanar da taron tsaron kasa.
Dangane ga bayanan da suka fito daga ma'aikatar sadarwar kasar an sanar da cewa taron tsaron kasar da Erdogan ya halarta a fadar Huber dake Istanbul ya dauki awanni uku.
A taron an tattauna akan Siriya, Iraki, Libiya da kuma harkokin tsaron Turkiyya da na yanakin baki daya.