Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan, ya tattauna da Sarkin Jorda na II Abdullah ta wayar tarho.
Dangane ga ma'aikatar harkokin sadarwar Turkiyya shugabanin biyu sun yi wa juna maurnar sallah inda kuma suka tattauna akan harkokin kasahen Turkiyya da Jordan, lamurkan yankunan da kuma yaki da kwayar cutar Coviod-19.