An sanar da cewa an kame wasu 'yan ta'addan PKK/ YPG biyu a kasar Siriya.
Ma'aikatar tsaron kasar Turkiyya ta sanar ta shaifinta ta twitter da cewa a yankin da dakarun kasar suka kaddamar da farmakin reshen zaitun a shekarar 2018 an gano wasu gungun 'yan ta'adda yayinda ake ci gaba da sintirin samawa yankin zaman lafiya.
AN atasayen da aka kai an yi nasarar kame 'yan ta'adda biyu.