Danshin takunkumin rufe fuska na kariya daga COVID-19

Danshin takunkumin rufe fuska na kariya daga COVID-19

Bincike ya nuna cewa danshin dake cikin takunkumin rufe fuska na taimakawa wajen magance cututtukan numfashi kamar COVID-19.

Baya ga hanna wanda ke sanye dashi kamuwa daga Korona Hukumar Lafiya ta Kasar Amurka wato (NIH) ta bayyana cewa takunkumin rufe fuska na da danshin dake rage kamuwa da cututtuka.

Masu bincike daga Cibiyar Kula da Ciwon Suga da Koda ta Duniya ta (NIDDK)ta gano cewa iskar da mutum ke fitarwa ya na kara karfin danshin dake cikin takunkumin rufe fuska wanda ke taimakwa wajen rage kamuwa da cuttutuka.

Dangane ga wani bincike da aka yada a mujallar Biophysical yawan danshi na taimakawa wajen bude hanyar da iska ke shiga cikin bil adama wanda zai sanya kara kariyar huhu.

 


News Source:   ()