An sanar da nasarar magance mambobin kungiyar ta'addar PKK/YPG 7 a yankin da aka kaddamar da farmakin tafkin zaman lafiya a Siriya.
Ma'aikatar tsaron kasar Turkiyya ce ta sanar da cewa wasu 'yan ta'adda sun yi yunkurin kai hari a yankin da aka kaddamar da farmakin tafkin zaman lafiya a Siriya.
Kamar dai yadda ma'aikatar ta sanar jaruman kwamandojin Turkiyya sun dakatar da kai harin ta'addanci inda suka kuma magance yan taadda 7.